Trending Now
Labarai
Majalisar dokokin Kano ta fara yunƙurin tsige mataimakin gwamna
Majalisar dokokin jihar Kano, ta fara shirin tsige mataimakin Gwamnan jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, matuƙar ya gaza kare kansa bisa zarge-zargen da ta ke...
Ketare
Tsaro
Kano: DSS ta daƙile garkuwa da yaro tare da cafke matashin da ake zargi
Hukumar tsaro ta DSS shiyyar Kano, ta ceto wani ƙaramin yaro mai shekaru biyar Muhammad Haruna, wanda aka sace shi a kauyen Dan Zaki...
Rundunar Kishin Kano ta sha, alwashin yaƙi da ayyukan Daba
Rundunar Kishin Jihar Kano ta jaddada aniyarta ta ci gaba da aiki tukuru domin ganin an kawo ƙarshen fadace-fadacen daba, tare da taimakawa wajen...
Hukumar NCoS ta cafke mata 2 bisa yunƙurin shigar da ƙwayoyi gidan yarin Goron...
Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta Najeriya shiyyar Kano, ta kama mata biyu da ake zargi da yunkurin shigar da miyagun ƙwayoyi cikin...
Kano: Ƴan Sanda sun kama matasa 3 da ake zargi da kishe Uwa da...
Rundunar ƴan sandan Jihar Kano ta ce, ta cafke mutane uku da ake zargin su da hannu a kisan gillan da aka yi wa...
DSS ta gurfanar da Malami da ɗansa kan zargin mallakar makamai ba bisa ƙa’ida...
Hukumar Tsaro ta DSS, ta gurfanar da tsohon Lauyan Gwamnatin Tarayya Abubakar Malami SAN da Ɗansa Abdulaziz, a gaban kotun tarayya a Abuja kan...






















